A halin yanzu muna da stocks guda 146 a kasuwar NGX.
40+ stocks HALAL ne a halin yanzu, suna wakiltar kusan kashi 46% na kuɗin kasuwar NGX.
Sannan akwai Sectors guda 11.
- Financial Services
- Consumer Goods
- Industrial Goods
- Oil & Gas
- Telecommunications
- Agriculture
- Healthcare
- Construction / Real Estate
- Services
- Natural Resources
- ICT
--------------------
A yanzu haka Sectors guda huɗu (4) suke jan kasuwa:
- Banks/Financial Services,
- Industrial goods,
- Telecoms,
- Oil & Gas.
✅ Manyan sectors zasu baka steady growth.
✅ Kananan zasu baka quick gains, idan ka dace.
--------------------
Diversification (raba-kafa)
A babin diversification kada ka tara stocks sama da biyu wanda suke karkashin sector ɗaya.
- Saboda kana tara risk, idan aka sami changin a kudurin gwamnati, zai yi affecting ɗin portfolio ɗinka sosai.
- Idan sector ya ja baya, duk stocks ɗinka zasu grigiza.
- Ana iya samun cinkoso a sector ɗaya, sai nasararsu ya dakushe.
---------------------
Misali: BUA FOOD da DANGOTE SUGAR da CADBURY da NESTLE da NASCON (Consumer goods)
Ko MTN da AIRTEL (Telecoms)
Ko SEPLAT da ARADEL da CONOIL da ETERNA (Oil & Gas)
Ko LAFARGE da WAPCO da BUACEMENT da DANGOTECEM da JULIUS BERGER (Industrial goods)
JAIZBANK karkashin Banks
Ko FIDSON da May & Baker (Health)
--------------------
A wannan kasuwa, ba wanda ya fi kowa ilimi ke cin riba…Wanda ya fi kowa tsari da discipline ne ke cin riba.
Me kake jira, ka fara gina portfolio ɗinka na STOCK a yau.
Wace matsala kake fuskanta a tafiyarka ta investment a halin yanzu?
@Mahmoudsardauna Oga tambaya ita ce. Dole ne idan mutum zai buɗe NGX sai ta hanyar Broker?
Shin akwai wani kuɗi da ake ba su ne?
Wani ya ce sukan tambayi huta guda 4 da kuma Nepa vil
You no longer need a Photographer to get your passport just use this prompt to get your ready print passport
@ChatGPTapp
How To Use The Prompt:
1. Open the Chatgpt App
2. Upload your image
3. Copy & Paste the prompt below 👇
Idan kana da kuɗi da kake buƙatarsu cikin wata uku zuwa shida.
Kar ka sayi stocks da su kai tsaye.
A madadin haka ka sayi Mutual Funds.
Mutual Funds basket 🧺 ne na stocks masu yawa kuma HALAL wanda professional ke kula dasu.
Misali a cikin application na Cowrywise, akwai Naira Mutual Funds.
Idan ka shiga sai ka nemi: Halal Balanced Portfolio.
- A hoto na biyu, zaka ga wannan Mutual Fund yayi 45% daga farkon shekara zuwa yau.
Idan ka ajiye ₦100,000 yanzu ya koma ₦145,000.
Kuma wallahy HALAL stocks ake investing kuɗinka a ciki.
Ina fata kun fahimci wannan karatun?
Something new is here!
Now, you’ll be able to connect with NIMC directly through our live chat on our website - https://t.co/WhL9UDStxu - and WhatsApp- +234 701 566 6971
Faster assistance, easier access, and better support for all your NIN enquiries.
What are you waiting for?
"يا طالبَ العلمِ"
هل حفظت القرآن؟ لا.
هل حفظت الأصول الثلاثة؟ لا.
هل حفظت القواعد الأربع؟ لا.
هل حفظت متن الطحاوية؟ لا.
هل حفظت كشف الشبهات؟ لا.
هل حفظت العقيدة الواسطية؟ لا.
هل حفظت ألفية ابن مالك؟ لا.
هل حفظت الجزرية؟ لا.
هل قرأت كتاب التوحيد؟ لا
هل حفظت البيقونية؟ لا.
هل أتقنت كتابًا في الفقه؟ لا.
هل أتقنت كتابًا في النحو؟ لا.
هل أتقنت كتابًا في البلاغة؟ لا.
هل أتقنت كتابًا في أصول الفقه؟ لا.
هل أتقنت كتابًا في علم الحديث؟ لا.
هل أتقنت كتابًا في العقيدة؟ لا.
هل أتقنت كتابًا في التفسير؟ لا.
هل أتقنت الأدب؟ لا.
ثم يقول: أنا طالب العلم !!
المواقع تضيع وقتك ولا تعلمك فاترك ما يضيع واشتغل بما ينفع؛ فإن العمر دقائق تمرُّ مَرَّ السحاب وإياك والألقاب مع فراغ الوطاب فالوقت يمر سريعا ووسائل التواصل أصبحت فيها فتن كثيرة فالسلامة تركها والتوجه إلى كتب العلماء ومجالستهم.
رحم الله امرأً عرف قدر نفسه فوقف عنده والله المستعان