SHIRYE-SHIRYEN FARA KARATU SUN KUSA KAMMALA!
⏳ Lokacin rufe rajista ma ya kusa ƙarewa!
Alhamdulillah, shirye-shiryen fara karatu a NovaChain Academy sun yi nisa sosai. A yanzu, abubuwa biyu ne suka rage mana:
🌐 1. Cikakken Website na Academy Muna kan hanyar kammala gina babban website ɗin Academy, musamman ganin cewa mun yi rajista da National Board for Technical Education (NBTE), Abuja, ƙarƙashin Ministry of Education. Website ɗin zai kasance ɗaya daga cikin hanyoyin da za a iya ganin tsarin koyarwa da ayyukan Academy.
🎓 2. Adadin Ɗalibai
Mun riga mun kayyade adadin ɗaliban da Academy za ta iya ɗauka tare da kula da su yadda ya kamata na tsawon watanni shida. Da zarar adadin ya cika, rajista za ta tsaya kuma bazamu kara daukan dalibai ba har sai bayan watanni shida, idan Allah Ya kaimu.
ME YASA YA KAMATA KA SHIGA NOVACHAIN ACADEMY?
Kada ka yi tunanin cewa wannan Academy ta masu Crypto kaɗai ba ce. ❌
Ko da ba ka cikin duniyar Crypto, akwai abubuwa da dama da za ka iya amfana da su, Blockchain, Web3, AI, DeFi da sauran sabbin fasahohi suna sauya yadda duniya ke aiki. Fahimtar waɗannan fasahohin na ƙara zama muhimmi sosai a wannan zamani da muke ciki.
Wannan ƙarni ne na fasaha. Idan kana da burin ƙara iliminka, koyon sabbin fasahohi, fahimtar Blockchain da Web3, ko kuma shirya kanka domin damar da ke kunno kai a duniyar dijital, wannan ita ce damar ka.
A baya, mun tattauna da ƙwararru da masana kan Blockchain, Web3, Cybersecurity da sauran fasahohin zamani. Daga cikin waɗanda muka tattauna da su akwai Barr. Abdul-Hadee Sunusi, Danjuma Ali, Aliyu Dahiru Aliyu, Aliyu Samba, da kuma Mahmud Galanci, wanda ƙwararre ne a fannin Cybersecurity, da sauran masana.
🎙️ Kuna iya shiga cikin Channel ɗinmu na Telegram domin sauraron bayanan murya (Audio) na waɗannan muhimman tattaunawa da maudu’ai da masana suka gabatar, tare da sauran abubuwan da muka gabatar a baya, ta hanyar wannan link: https://t.co/qh6v80pqfO
🔔 RAJISTA HAR YANZU BA TA RUFE BA!
Idan kana da niyyar shiga, ka gaggauta kammala rajistarka kafin wuraren da aka tanada su cika.
💳 HANYAR BIYA
GTBank: 3005358753
NOVACHAIN ACADEMY LTD
OPay: 7069591722
NANA ISAH
⚠️ MUHIMMI BAYANI: Kafin ka tura kuɗi, ka tabbatar cewa sunan Account ya fito daidai da NOVACHAIN ACADEMY LTD. Idan kuma zaka turawa ta OPay, ka tabbatar ka ga sunan NANA ISAH kafin ka kammala biyan kuɗin.
📲 BAYAN BIYA: A tura shaidar biyan kuɗi (receipt) ta WhatsApp zuwa:
07069591722
☎️ DOMIN ƘARIN BAYANI: Za ku iya kiranmu ta wannan lamba:
09135800666
NOVACHAIN BLOCKCHAIN ACADEMY
28/08/2026
Shine kawai dan uwa coins din nasu sun riga da sun mutu kuma basa iya gayawa mutane cewa sun mutu Duk wani marketing da zasuyi yanzu pump and dump ne Basa iya haura 100k mc sbda Kowa a lost yake da anyi guntun pump yanxu zakaga mutane na ta kokari dump kana nan kana jiran tsammani Koh da Zaka lura ya koma 20k
Nayi trade Na sanusi da gayu na fahimci akwai azzalumai a tafiyar Kawai nayi cutting lost na kara gaba naje nayi bincike Ina investment Akan wanann token na Saka masa 20dollers koh da safiya ta waye naga kusan 578k
Na cire kudi na nayi gaba dan haka kune mi ilimi Kawai akwai damarmaki a Dex bawai Sai a token guda ba
Idan zakayi trade a Dex kayi da ilimi yaudarar kaine kake yi na hold na wannan dust just accept the lost and move forward memecoins hyping ke sasu motsi Amman yanxu duk wani coins na arewa babu wani hyping da zai sa su motsa Daman ba wasu foreign investors bane ke saka kudi ciki mune dai na gida ke invest a ciki sbda believe har asamu wasu kananun investors su Shiga Toh yanxu kuma babu wani hyping Kawai kuyi cutting lost na sauran kudin ku idan kana da ilimin Dex da yanxu kunyi recovery na lost dinku har kun manta wannan
@yau_abdurrahim@NovaAcademy01 Koyo follow Na handle namu zaku dinga samun sanarwa Duk lokacin da za'ayi space irin wannan akwai manya manya baki da zasu halarci wanann gidan insha Allah