@Abubakar_YZ@mldmoda@AbdulMohdAM Karya yakeyi ma
Magana bashida wani favorite
Da Allah ya sa ya kamaka kana videon nan da ka gane favorite.
Kamar fa board ya ce ya goge masa sai yace ya ɗan tsaya zai duba abu shi ne nayi masa videon amma kaji yazo da wata maganar wai favorite.
@mldmoda Yanzu wannan waye zai ce wannan Monica ce
Abin taƙaici idan kaga wata Aishar sai ka rantse ita ce Monica sbd irin indecent dressing da matanmu suke yi yanzu
@mldmoda@AHayatu Kasan Media outlets ne suka rikita labarin fa
It's not that he stole the money, the money is unaccounted for. Baa san me akayi da su ba baa san ina suka tafi ba
Kuma ba wai lokaci daya bane, it's over some years
(I think tun sanda akayi appointing dinshi but I'm not sure)
Senator Aishatu Binani
Governor Fintiri
Governor Agbu Kefas
Governor Inuwa Yahaya
Senator Danjuma Goje
Sheikh Isa Ali Pantami
Ibrahim Hassan Dankwambo
Former Governor M. A. Abubakar
Governor Bala Mohammed
Senator Ningi
Former Governor Ibrahim Gaidam
Governor Mai Mala Buni
Senator Ahmad Lawan
Governor Zulum
Vice President Kashim Shettima are all from the same region and are not aligned with Atiku, yet none of them are insulted for not supporting him. But only Kwankwaso, who is not even from their region, is constantly targeted.
Please what kind of hatred is this? Whenever there is a crisis in your states, Kano is always among the first to provide support that others don’t yet it is the one that receives the most insults and criticism from you. Why?
🔥 Mal. Nafiu Baba Ahmad reveals a hidden story from the era of General Sani Abacha’s government:
“Abacha gave me the assignment, and I arrested those involved in banking fraud, most of whom were Yoruba. But his deputy, Gen. Oladipo Diya, ordered me to release them. I refused, and from that moment, I chose to resign from government service.”
The revelation is generating fresh conversations about corruption and political influence during Nigeria’s military era.
📌 Follow for the full interview.
Jan sallar Shaikh Sudais a Sokoto, lokacin da ya zo Nigeria a shekarar 2001. A Masallacin Makarantar Sultan Maccido instute Sokoto
Ka ji wani shauƙin karatu da ya kama mamu wajen cewa ameeeeeeeeeen! �
Video credit: Ahlul Qur'an TV
TSOHUWAR AJIYA: Jawabin tsohon gwamnan jihar Kano Sen. Engr.Dr. Rabiu Musa Kwankwaso da ya ambaci kalmomin, Mahaha, Wuju-wuju, Jan Baki da Goro Ɗan Ujule lokacin yana yaƙin neman zaɓe a jam'iyyar PDP.
Powerful insight from Barr. Audu Bulama Bukarti on the African Democratic Congress (ADC)!
Clear, principled take on the party's direction and why it matters for Nigeria's future.
Watch this important message!