Wata mata da ’ya’yanta biyu, waɗanda a baya suke bin addinin Kiristanci, sun karɓi addinin Musulunci bayan sun gudanar da dogon nazari da bincike kan addinai.
A cewar bayanin da Da’awah Media Channel ta wallafa, ukun sun bayyana cewa bayan nazari da bincike, sun fahimci abin da suka bayyana a matsayin gaskiyar addinin Musulunci, lamarin da ya kai su ga yanke shawarar karɓar Musulunci.
An yi musu fatan samun ƙarin ƙarfi da tabbatuwa a kan addinin Musulunci, tare da roƙon Allah Ya ƙarfafa imaninsu, Ya kuma sanya su zama abin koyi ga wasu.
@Ayodejiralph24 Their skin is very sensitive. Just as you feel pain when salt is applied to a wound on your body, they feel the same pain too. So stop torturing them.
@Abdul_Ahmad_ Dan Allah ku bar saurin jefa kalmar zagi ga malaman addini akan wata mas'ala ta ilimin addini, yafi dacewa kayi bincike na ililmi ga malamai na sunnah dan ka gano gaskiya kafin fara zagi kai tsaye. Nasan kayi ne dan kariya da kashin iyayen annabi.