A behavioral psychologist said most people massively underestimate what 90 days of "Boring" habits does to the human body..
Here are 25 boring habits that will make you unrecognizable by July:
Thread 🪡
An fara bada Loan na YouthCred cikin gaggawa. Da zarar kayi applying, cikin kwanaki 2 zuwa 3 ana iya tura maka kudinka idan an amince.
Kuma kowa na iya applying ko kai ɗan bautar ��asa ne (NYSC), ɗan kasuwa, ko ma’aikacin gwamnati. A takaice dai, wannan damar a buɗe take ga mutane da yawa.
Jiya na ɗauki lokaci na bincika komai game da wannan application domin na tabbatar da gaskiyar abin da ake faɗa kafin na zo na sanar da ku.
Wannan loan na gwamnatin tarayya ne, saboda haka babbar dama ce musamman ga ‘yan kasuwa da masu buƙatar ƙarin jari ko wani taimako na kuɗi.
Sai dai a halin yanzu, daga abin da na gani, adadin kuɗin da suke bayarwa bai wuce 100,000 to 1m ba.
Link
https://t.co/DxxdFQ9xUt