Madina Ya Allah....
Allah Alfarmar Sayyadina Rasulillahi Salallahu Ta'alah Alaihi Wasallam Kasa Munada Rabon Ziyartar Madinah A Rayuwar Mu Amin ya Allah
kare rayuwar yara, da gina Jihar Katsina mai ƙoshin lafiya.
Mu haɗa kai domin tallafa wa wannan shiri don tabbatar da kyakkyawar makoma ga kowane yaro!
Domin samun ƙarin bayani
Facebook: Katsina Nutri
Twitter ko X: https://t.co/IYKJw35yQr
Instagram: https://t.co/sGZEVoKgHR
Katsina State is Taking Action!
In line with the administration’s commitment to improving the health and wellbeing of citizens, H.E Dr. Dikko Umar Radda, Governor of Katsina State, has established the Katsina State Nutrition Committee to strengthen coordinated action against
1/3
Jihar Katsina Na Ɗaukar Matakin Yaƙi Da Ciwon Tamowa!
A daidai da ƙudirin gwamnatin na inganta lafiya da walwalar al’umma, mai girma gwamnan jihar Katsina, Malam Dr. Dikko Umaru Radda, ya kafa kwamitin gina jiki na jihar Katsina.
1/3
domin gudanar da tsare-tsare masu inganci, inganta samun ingantattun ayyukan abinci mai gina jiki, da kuma kyautata rayuwar yara da iyalai masu rauni a faɗin jihar Katsina.
Wannan shiri na nuna ƙudirin Gwamnan na ci gaba da yaƙi da matsalar ƙarancin abinci mai gina jiki.
3/3
domin ƙarfafa haɗin gwiwa wajen yaƙi da matsalar ƙarancin abinci mai gina jiki ko ciwon tamowa.
Kwamitin zai kasance dandali na masu ruwa da tsaki daban-daban, wanda zai haɗa ma’aikatu, hukumomi, abokan hulɗar ci gaba, da sauran manyan masu ruwa da tsaki
2/3
Wasu daga cikin ayyukan Mazaɓu da naga Honourable @aminuj ya kaima Alummar ƙananan hukumomin Daura Maiadua da Sandamu a jihar Katsina very interesting continue to push for more Honourable
@SasDantata@flyethiopian I don't know why this mixed up almost always happens with Ethiopian airlines, many people complain the same thing, some people ended up not being lucky as you are
Deepest condolences to H.E @dikko_radda over the demise of his beloved mother, Allah yajiƙan ta da rahama ya kyautata makwanci may Almighty Allah forgive her shortcomings may he grant her Aljannatul firdausi Amin.