If you’re posting without strategy, you’re just guessing.
And guessing doesn’t grow accounts.
Growth on X becomes easy when you understand patterns.
I break down simple strategies and content systems that help accounts grow.
Follow if you want to grow properly on X.
Idan akwai abu guda ɗaya da ya dace ka roki Allah a yau game da X monetization 💰 shi ne....
Ya Allah ka bani Clarity.
Da yawanmu muna da kokari da motivation na yin wannan abu na X monetization.
Sai dai a ɗaya ɓangare akwai abubuwa da suke ɗauke mana hankali.
Tun December na X, na gujewa kowane platform na tare a X.
Sai yau na dawo Favebook - wata shida kenan ko!
Saboda haka: Ka daina haɗa abubuwa 10 kai kaɗai a lokaci guda ba.
Ba zaka iya ba....🥹
Ka roki Allah Clarity, da tabbata akan abu guda har ka kai ga nasara.
Ku maimaita, "Ya Allah ka bani Clarity".
Mutane da yawa suna tambayar:
"Ta yaya zan girma a X?"
Amma tambayar da ya kamata su fara yi ita ce:
"Me zai sa mutum ya bi ni?"
Idan ba ka da amsa mai ƙarfi ga wannan tambayar, ko post ɗinka ya samu impressions miliyan 1, mutane da yawa za su wuce ba tare da sun danna Follow ba.
Kai fa, me kake ganin ne babban dalilin da yake sa mutane su danna Follow?
👇 Mu tattauna.
Abubuwa huɗu (4) duk wanda yazo profile ɗinka yake lura da su.
Domin samun followers da zaka amfana dasu, su amfana da kai,
To ka rike waɗannan abubuwan kamar haka:
1. Branding
2. Quality na content ɗinka
3. Engagement - reply, comment, like.
4. Authenticity and personality
Ga bayaninsu cikin sauki
1. Branding - Profile picture ɗinka, BIO ɗinka, Banner na profile ɗinka, sauran hotuna da kake ɗaurawa a profile ɗinka.
Salon rubutunka, shin ka banbanta da saura.
3. Quality na content ɗinka - Shin akwai abin karuwa a cikin content ɗinka, shin contents dinka na da saukin fahimta ga beginner, shin yana kiran mutane zuwa ga tattaunawa da tofa albarkacin bakinsu.
3. Authenticity - Shin shafinka yana da rubutun ilimi ko kawai shafin tallace-tallace ne, kamar airdrops, raiding, KOL, da aikinka na StonFi, InFoFi kawai 😂
4. Engagement - kana reply na DMs ɗinka comments ɗinka, liking na comments na followers ɗinka.
Ko kaima Sarkin X ne, sai dai ka jira a maka.
Ko wanne ka bashi marking 25%.
Sai ka kalli profile ɗinka, ka rubuta marking nawa profile ɗinka ya chanchanci ya samu.
Ina comment section 👇
Are your mom and Dad still alive?
Mine have gone long time ago😭😭
Ya Allah, make my parents among the people of Jannah. Replace every hardship they faced with eternal comfort, every tear with everlasting joy, and every sin with Your complete forgiveness. Amin 🤲🕊️
He could’ve disappeared with $135,000.
A crypto exchange accidentally sent $135,000 to his wallet, but he returned every single dollar without touching it.
Now he launched his own meme token, and you think I’m going to fade him?
Let’s take $SUNUSI to a $1M market cap, guys. 🚀
Hot take:
Most creators don't have a content problem.
They have a consistency problem.
If you posted every day for the next 90 days, your account would definitely grow.
Just keep the good work.
Follow to follow 🙏
Big audience, Small audience, Verified badge.
None of it matters if you stop showing up!
Start with one post, Keep going, Stay consistent! 🤝
That's how momentum is built. 👀
Most people don't fail on because they're untalented.
They fail because they quit before anyone notices them.
Post consistently.
Improve one thing every day.
Stay visible.
The audience comes after the consistency.
Mutane da yawa suna cewa:
"Ba ni da followers, shi yasa posts ɗina ba sa tafiya."
Amma gaskiyar ita ce:
Ba followers ne ke fara kawo reach ba.
Post mai amfani ne ke fara kawo followers.
Ka daina jiran manyan numbers.
Ka fara rubuta abubuwan da mutane za su ce:
"Na koyi wani abu a yau."
Daga nan ne girma yake farawa.
Bro-to-Bro: Duk wanda ya ke son ya guji gori da wulaƙanci, sannan ya yaƙi TALAUCI, to dole ya rungumi SANA'A!
- Crypto.currency tra.ding
- Fo.rex trading
- X.monet.ization
- Web3 Jobs
- Busi.ness Entre.preneurship
- Stocks
- Content Creation
Dole dai ka sami abin yi ya kai Ɗanbaiwa.
Yawancin mutane suna tunanin consistency yana nufin yin POST kowace rana.
Ba haka ba ne.
Consistency yana nufin fitowa da abu mai amfani a kowane lokacin da ka yi post.
Wannan shi ne bambanci.
-Ɗaya yana gina audience.
-Ɗaya kuma yana gina hayaniya (noise).
💬 Kana yin post kullum ne ko kana yin post mai hikima?
Use Monday to Friday to give your best on X.
Use Saturday and Sunday to refuel.
So that you can Use your Monday to Friday to give your best on X.
This is the cycle.
Understand it and start using it.