Fitacciyar ƴar kasuwa a Najeriya, Farida Musa Kalla (FMK) ta ɓullo da wani shiri na samar wa mata jarin yin kasuwanci da kuma horas da su a sana'o'i.
FMK ta ce ta ware fiye da naira miliyan 300 musamman domin wannan shirin.
Tace hoto - Abba Auwalu
People have become more self-centered. They don’t try to understand the feelings, needs & problems of others. They’re keen on satisfying their own needs, even by hurting others. Don’t let up. Continue spreading values of honesty, sincerity, integrity & compassion.