Photostory: Relax Tinubu will fix Nigeria, actor Yul Edochie tells Nigerians
Actor Yul Edochie has urged Nigerians to relax for President Bola Tinubu to fix Nigeria.
He wore a white shirt with an inscription that reads: “Relax, Jagaban will fix Nigeria” with a caption on his X(formerly Twitter) handle.
Edochie wrote: "ASIWAJU BOY.100%. UNAPOLOGETICALLY. I LOVE TINUBU. #officialABAT I BELIEVE IN HIM. AND I'M PRAYING FOR HIM TO SUCCEED".
Credit: X | YulEdochie
Once mutum ya aibata dan uwansa akan wani abu to tabbas sai abinnan yafaru dashi ko wani nashi. Kuma idan mutum yana furta cewa shifa yafi karfin wani abu yafaru dashi, kamar misali aure, to zaiyi wuya ba jarrabe shi akan auren ba.
Wallahul musta'an
Allah ya rabamu da wannan cutar ta cin hanci da rashwa, ya kare mana kasar mu domin bamu da inda yafita. Generations masu zuwa Allah ya chanja mana da masu alheri, yaran mu da jikokin mu.. Allah Taimaki Nigeria 🇳🇬
@lilmeerahcute Idan kuma yanzu ya zage ku sai kuce Namiji ba dan goyo bane, kinyi tsalle kin dire akan tweets din mutum ko ina ruwanki? Ko ba manya agidan kune?