$GENSYN 4H Technical Analysis ๐
$GENSYN is holding a key support zone around $0.0220โ$0.0215 as buyers continue to defend this area
A successful recovery with increasing volume could push price toward the next resistance at $0.0356, showing a potential 65% upside from support
@ahibash7521@Mahmoudsardauna Banbancin kawai
Kasuwar kauye tana dogara da kaya na zahiri
Crypto tana dogara da digital assets kuma canjin farashi yana iya faruwa cikin daฦiฦu
Anawa dan ilimin kenan
@ahibash7521@Mahmoudsardauna A crypto duk wannan yana bayyana ne acikin price action, order block,wuraren da manyanbmasu kudi sukafi shiga buy ko sell shiyasa traders kesa ido idan price yakoma chan donneman good entry
So chart yana nunamana inda akafi dabi tsakanin buyer and sellers
@ahibash7521@Mahmoudsardauna Traditional market da crypto markert duk suna tafiyane bisa DEMAND AND SUPPLY
Akasuwar kauye idan aka samun karancin kaya masu siya kuma suna da yawa farashi yana tashi idan kaya sunyi yawa masu siya kuma kadan farashi yana sauka
@Mahmoudsardauna โ 3. Meme Coin Resurgence Meme coins, musamman na Solana, sun fara sake samun ฦarfi yayin da traders ke neman manyan returns
Allah ya kara lpy oga
Kasuwar yau tana bada mixed signals coins suna ฦoฦarin farfadowa amma har yanzu kasuwar tana dan jan kafa,Dubi hoton nan don ganin cikakken update na yau๐๐๐
#cryptohausa#Bitcoin#Solana#CryptoNews