The richest man in Africa is not from Kano, but from Borno, his net worth is about 154 billion dollars he's almost 4 to 5 times richer than Dangote. An gaida Mele Dan Kyari
Ni har yanzu a cikin yaran masu kuɗin Nigeria Kudu da Arewa ban ga ɗan gata irin mawakin Kudu nan Davido ba gaskiya.
Shi fa Davido ba wani talent ɗin waka gare shi ba, hasali ma muryarsa a dakushe take, kuma ana zargin yana siyan waka ne ya hau ya more abinsa.
Babansa, Adedeji Adeleke, aminin Dangote ne. Ya sha fadin cewa tun lokacin da aka haife shi, Dangote ya zo ya ɗauke shi.
Babansa yana da university, saboda shi aka buɗe department na music, shi kaɗai aka ba admissions har ya gama shi kaɗai a department ɗin.
Abin da yafi ma jan hankalina shine mu muna nan muna jiran Dangote ya yace zai sayar da hannun jarin company na NNPC a yadda kowa zai iya siya, ashe su Davido har an fara musu pre-market na IPO ɗin. Ya saka takarda a Twitter ya goge da sauri. Abin nufi shi ne Davido already, su har sun siya hannun jarin a small units ₦480 duk units daya wannan takarda fa sai na hannun dama ake ba. yayin da mu muke jiran companyn ya hau kan Bamboo ko Cowrywise zuwa ayi launching a ₦600 duk daya, kaga a lokacin idan davido ya diya na Billion daya sun riga sun gama cash out billions na ROI
Sbd haka Kar wani motivational speaker ya dame ka da labarin succes kayi iya naka. Har littafin Psychology of Money na Morgan ma an faɗa mana cewa kuɗi suna da factors na samunsu a rayuwa... Yaran masu kuɗi irin su Davido tun kafin a fara wasan sun riga sun fara maka 1-0, ɗanlami .
Au na manta ban faɗa maka cewa kawunsa ne Gwamnan Osun ba; Ba fa irin kawun ka nake magana ba Ɗanlami wanda yana can ƙauye yana ƙullo maka sihiri takan filin da baka ma sanshi ba🤣🥱. Shi kawun Davido gaskiya kullum suna tare ake rawa duk da music din ba wani yi take dashi ba amma kaga yau shine FIFA gobe sune boards na Wutar lantarkin Geregu Nigeria, NNPC etc
A ƙulu ƙauli haza...
BREAKING: Kwara State Governor and Chairman of the Nigeria Governors' Forum, AbdulRahman AbdulRazaq, has urged President Bola Tinubu to consider raising the national minimum wage to N100,000 to address the ongoing economic challenges faced by workers across the country.