@bbchausa Wannan bawan allah allah yasa yagama aiki lpy kuma wallahi yafitar da nigeria π³π¬ kunya a idon duniya kuma insha allah bazai tozartaba a rayuwa
@RealAminubala Kai baba wallahi kai shahidi ne saboda kanacida ya ya 19 mata uku kuma allah ya rufa asirin ka da nasu batare da kayi bara wurin kowa ba sai allah don haka kacika namijin duniya