@AlmustaphaKargi Allah shi kyautah! Ni fa yanxun duk wani dan iskan daze zo yace mun na zabe mutum tou inaga inajin kunyan sa ne zance mai bazan yi ba ko kuma na dan mai kawai ci amma tsaf zan zage mutum yasin
@_hafsat_paki Daga ganin face dinta ma duk ta sha makeup ne ko bleach ne ma oho….. rashin amfani da karatun da ze tsiratar da ita yasa duk ta manta wasu obligations dake kanta.. Allah shi kyautah acigaba da bada himma feminists👌