Almighty. Grant us Your Mercy, relieve our fears and anxieties, remove our distress and let peace reign in our hearts. Bestow upon us patience and wisdom in the trials You send our way. Keep us firm in faith in these trying times. Aameen.
Fitacciyar jarumar wasan talabijin na musamman 'yar ƙasar Faransa Marin El Himer, ta karɓi addinin musulunci inda kuma ta bayyana cewa waɗannan kwanaki da ta karɓi musulunci.
https://t.co/igMxvVEmjf
A jiya juma'a ne dai aka daura auren jaruma Ruƙayya Dawayya da angon ta Isma'ila Na'abba Afakallahu, shugaban hukumar tace fina-finai ta jihar Kano a masallacin Tishama dake birnin Kano.
https://t.co/t861cuwaZ6
Wani miji ɗan kimanin shekara 37 ya kashe matar shi ta hanyar sarar ta da wuƙa a sassa daban-daban na jikin ta sakamakon binciken da ta yi mishi a cikin wayar shi ba tare da izinin shi ba.
https://t.co/ZOLvira4lG