Ruwan da akayi a funtua yau yajawo Wani yaro cikin Rafi an cire Rai akan yaran baze rayuba
Amma cikin iKon Allah wannan bawan Allah anamai kallon mahaukaci kawai yafada rafin cikin iKon Allah ya ciroshi shine ake murna ana hadamai kudi Allah yasa mudace Amin