Health AI is growing join our early community!🚀
Stay updated on:
🟢 App progress
🟢 Early user rewards
🟢 Health Points
🟢 Sneak peeks & announcements
Join us on Telegram 👉 https://t.co/BvLwz6k6X1
Big thanks to our community members for putting together these insightful videos on Health AI 👏👏
If you want to dive deeper into what Health AI is about and why it matters, these are worth watching.
🎥 Check them out here:
👉 https://t.co/88CwbCGjEB
👉 https://t.co/C6yj23zSZw
We love seeing our community learn, share, and contribute toward sustainable, healthy lifestyles 🏃♂️
Ko kunsan zaku iya aiki da StonFi ba tare da kunje neman aiki ba?
https://t.co/iMSZ6UWfnv Ambassador program, kai influencer ne? Baka da followers ko daya? Ko waye kai you’re eligible for this program.
https://t.co/vGHJVZS2dN yawancin mu munsan ta babbar DEX ce dake aiki under TON BLOCKCHAIN, sun fito da tsarin ambassador program dinsu da suka kira shi da suna Stonbassadors.
Sai dai wannan ambassador program din nasu ya sha daban da na sauran projects, domin shi wannan kowa zai iya, ba bukatar sai an za6e ka.
Ga yadda zaka zama Stonbassador 👇
Direct yanzu kaje ka fara creating content kana rubutu akansu, kana ilimantar da mutane akansu idan suka kawo event kayi posting ko a ina ne Facebook, X, Telegram group dinka, idan ma kana iya video kayi video akansu a YouTube ko Tiktok, organizing events, AMA, Space dss.
Akwai form da duk aikin da kayi zakaje ka saka link na post din, amma a wata sau biyu kawai akeson ka cike form din.
https://t.co/p37VKDDg57
Saboda haka tunda zakayi posting sosai akansu, kada ka cike form din da wuri ka bari sai qarshen wata saika dakko duk link na wani posting da kayi akansu ka saka a form din.
Duk wata suna ware coin dinsu $STON sama da 10k wanda a yanzu farashin sa yana $2.3 domin rabawa Stonbassadors, duk wata suke wannan payment din, yawan kudin ka ya danganta da yawa da quality na aikin ka.
Kamar yadda suka ce basu damu da engagement ba sosai, saboda haka ko kai ba influencer bane zaka iya aikin, sannan kuma zaka iya da kowanne yare.
Domin samun cikakken bayani zaka iya shiga group dinsu na ambassadors
https://t.co/nVUzdcwmFl
Sannan zaka iya following dina a X: https://t.co/lcK373X9zb
Congratulations you’re now a https://t.co/vGHJVZS2dN ambassador
Kuyi sharing domin kowa ya amfana
Masu tambaya zasu iya yi a comment section
Credit: @Yusi0x
Faɗan kasuwa fa yanzu, tsakanin Bitcoin Maximalists, da Altcoins maximalists.
Wanda suke son Bitcoin ya ɗauke hankalin kasuwa.
Da wanda suke son Altcoins su dauke hankalin kasuwa.