@AbbaM_Abiyos@AminuNass Gaskiya dai, methods of teaching and grooming the young have changed although it doesn’t mean they should be doing what they’re doing. One may achieve with leniency what one doesn’t achieve with strictness
Sanarwa ga Jama’ar Kano / Public Safety Warning
Jama’a, a kiyaye sosai, akwai Yan Mata da suke tsayawa a bakin tituna a cikin Kano suna neman a rage musu hanya ko bara.
Wasu daga cikinsu kan yi amfani da wannan damar wajen jefa mutane cikin babbar matsalar fyade (rape).
‘A few days ago, ni da wani abokina mun fito daga Junkyard. Muna kan hanyarmu ne zuwa Yuhuza dake State road, sai wasu ’yan mata uku, yara suka tare mu suna roƙon mu da mu rage musu hanya zuwa State Road.
Da na ga su ƙanana ne kuma hanyar mukai, sai na ce su shigo mota.
Amma abokina ya hana su shiga. Da na tambaye shi dalili, sai ya gaya min cewa akwai rahotannin wasu Yaran Yan Mata da ke amfani da irin wannan dabara wajen damfarar mutane ko jefa su cikin matsala.
According to the information he shared, some people allegedly enter vehicles pretending to need a ride. Later, they may accuse the driver of wrongdoing or create situations that could lead to serious problems. In some cases, illegal items may be secretly hidden inside the vehicle before security officers stop nd search it.
Saboda haka, jama’a su kasance masu taka-tsantsan, musamman idan ba su san mutanen da suke ɗauka a mota ba.
Please be careful when giving strangers a ride, especially at night or in isolated areas. Always prioritize your safety and avoid situations that could put you at risk.
Allah Ya kiyaye mu baki ɗaya.
Allah Ya sa abin da za mu bari a bayanmu ya zama haske a cikin kabarinmu, ba nauyi a kanmu ba. Allah Ya kyautata karshenmu, Ya ba mu ikon gyarawa, may Allah forgive the shortcomings of those who have passed, and may he guide us to the right path,Ameen
-Muhammad Ahmad Hamza Aliyu
One day, every one of us will make our last post.
None of us knows which post it will be.
One day, people may either ask Allah to preserve our beneficial legacy…
Or they may rush to delete what we left behind.