Market Capitalization - Darajar Kamfani a kasuwar hannun jari.
Muna iya raba kamfani zuwa gida uku (3).
1. Large caps - kamfani wanda darajarsa ya Haura ₦1 Trillion.
Ana kiransu da SWOOT (stocks Worth over one Trillion)
2. Medium caps - kamfani wanda darajarsu tsakanin ₦100 Billion zuwa ₦1 Trillion
3. Small Caps - kamfani da darajarsa yayi kasa da ₦100 Billion.
============================
1. Large caps basu tashi sosai, haka kuma basu faɗuwa sosai. Large caps sunfi dacewa da masu kokarin kare kuɗinsu daga inflation. Da wanda suke da tsoron asara.
Misali MTN, Airtel, Dangote, BUA.
2. Medium caps suna tashi da faɗuwa dai-dai wa daida. 😁
Waɗan nan stocks suna da daɗin trading.
ZENITH, UBA, NESTLE, etc
3. Small caps - Akwai risk sosai a kansu, amma suna tashi sosai, suna kuma faɗuwa sosai.
Wannan yafi dacewa ga masu son gina portfolio ɗinsu da matasa masu ƙananan shekaru.
Misalai: ACADEMY, FTNCOCOA, JAPAULGOLD, DAARCOMM
============================
Aikin aji ✍️
1. Me ka fahimta a wannan rubutu?
2. Kawo misalin stocks biyu (2) a Large caps da Medium caps.
============================
Prize. 🏆
Akwai prize ga wanda suka yi kokari.
Ina comment section.
A yi retweet saboda wasu su amfana da wannan karatun.
One of the tools I use to check meme-token bundles is TrenchRader Scanner. It gives bundle-related information about a token in less than 5 seconds.
Take the token I analyzed below as an example.
When the token reached about $95K market cap, the dev had already bundled 71% of the supply and dumped it in less than 10 minutes. The token is now sitting around $11K market cap after the dev rugged.
Imagine if I hadn’t checked the bundles and aped in, I would be down over 80%.
I’ve put a lot of effort into the research, and it would mean so much to have your support in spreading this free knowledge!
Before we jump in, a quick ask:
- Like + RT + comment under the first tweet
- Follow me
- Join the Telegram for real-time plays: https://t.co/wIeCwa2dQs