Cikin wata sanarwa, Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya ce Muhammadu Buhari wanda aka fi sani da Ƙosan Waƙa ya rasu bayan fama da jinya yana da shekaru 47.
Sanarwar ta kuma ce za a yi jana'izarsa a garin Tsanni na jihar Katsina da yammacin Lahadi.
Welcome to the #TON Ecosystem campaign with #BinanceWeb3Wallet!
Discover new project releases every Tuesday and Thursday.
Today, we introduce the first airdrop with @Yescoin_Fam. Complete quests to claim 20 billion points and an exclusive Binance Skin.
Start earning! ⤵️