@Gayu_BTC The way am seeing people posting "believers" de wine meπ€£.....keeps believing the scammer, gayu has nothing to offer βοΈ believe me or not....we de here together you will soon understand
@Gayu_BTC Despite wat happened ko gobe sanusi yakawo token Yan arewa zasu shiga Amma Kai kagama kirkirar project mutane su shiga...Dan naka damfarace karara
@Gayu_BTC Allah ya kyauta idan mutum yasan bazai iya ba tun farko kar ya fara create kawai Amma over 95% down ai kusan Daya suke da Wanda akayi rug wallahi
@Gayu_BTC Ai dole building din crypto a arewa yake very difficult Saboda 99% na Yan arewan da sukakai matakin building din project azzalumaine kansu kawai suka sani
@Gayu_BTC Wadanda sukayi hasara a sunusu Allah yamayarmusu da Mafi alkhairi, wadanda sukayi hasara a gayu ma Allah ya mayarmusu da alkhairi Dan ai duka dayane gameda hasara
@gayugoldenbull Gayu don't know anything fa, is not trustworthy at all...kasa mutane sunsaya trash sai hasara suke...ba abinda yake tsinanawa awannan token sai shirme wllh
@Gayu_BTC Nasan kasani Amma bari inkara tunamaka cewa community trust anasamuncine bayan dogon lokaci ana wahalan nemanshi, Amma fa zubewarshi ba wuya, kaman anyi walqiya yake zubewa....yanxu ya rage naka
@Gayu_BTC Mutane na ganin hasada ce da bakin ciki yasa ka kakirkiri wannan token Kwana biyu bayan kaga Wani yayi, Wanda ni ban dubeshi ta wannan hanyaba, kawaidai na dauka crypto space is an open space Wanda kowama zai iya yin abinda yakeso alokacinda yaso
@Gayu_BTC Dole kanada hannu da abinda kefaruwa a token dinnan.....the entire crypto community is watching you now, masu hasada sunaso suyi nasara akanka, ai ni nazata kashiryawa gwagwarmaya da challenges da ka kirkiri wannan token din