Kada mai ƙarfi ya yaudari kansa da ƙarfin sa, domin lokaci ya fi shi ƙarfi, Lokaci yana canza fuskar ƙarfi, duk abin da yayi ƙarfi yau, gobe yana iya gushewa ya kasance mai rauni.
Wato idan Baka da kudi, ko a dangin Ku Tsoron Baka Mata Ake .
Sai kaji ana Shi zuciya, ita zuciya ta yaya zasu Zauna lafiya....
Allah kana gani 😭 😭 💔 💔
A Lokacin da banida hankali idan nasamu kudi dinkuna nakeyi se kuma cikina, amma Yanzu Alhamdulillah yan mata nake kashewa kudin,😄🤌🏾
Inji Wani Dan Zaria 💔😄
Idan kika je siyan dankali a kasuwa sai ki ganshi a zube a kasa, kowa yana iya ganinsa, kuma yana iya ta6a shi, saboda tsabar arharsa!!!
Kuma fa abinci ne mai dadi....
Amman kin ta6a ganin an yi wa gwal (gold) haka?
Shi Yana can cikin shago, an kera masa drower, an rufe shi a cikin gilashi.
Saboda tsabar "tsadarsa"....
Mace mai arha kamar dankali take a kasuwa, kowane kare da Gara yana iya tunkararta ya yi *****!
Ita kuwa mai tsada ganinta ma sai wane da wane!
Ki sani Duk wani mai hankali ya fi girmama abu mai tsada, fiye da abin da yake gani ko yake samu a arha banza
Dabara ta rage taki, ruwanki ne ki mayar da kanki tamkar dankali a kasuwa, ko kuma ki mayar da kanki tamkar "gold" a kasuwa!!🥰
Kar a manta da azkar din marece🙏