Kotun daukaka kara ta ajingine hukunci kan karar neman belin El-RufaiKotun daukaka kara ta ajiye hukunci kan karar neman belin El-Rufai
Karin bayani: https://t.co/E6H70zrdg4
INEC: Jihohin da suka fi yawan masu rijistar zaɓe
Rajistar masu kaɗa ƙuri'a a Najeriya ta kai sama da miliyan 103.
Lagos ce ke kan gaba da 7,488,633, sai Kano da 6,570,276.
Jihar ku tana cikin Top 10? 👇🏽
#INEC#Nigeria#BlueprintRadio
⚽🇳🇬 Super Falcons sun fara atisaye
Tawagar Najeriya ta fara atisayi a Ijebu-Ode, yayin da take shirin karawa da Comoros a wasan neman tikitin Olympics 2028.
🎥: Brenda Shima
#SuperFalcons#BlueprintRadio
Gwamnatin Jihar Sokoto ta musanta rahoton Sahara Reporters da ya ce an sace ɗalibai 18 na Gamji College of Health Technology da ke Sokoto.
Karin bayani: https://t.co/dNKB1TZFzG
🗣️ RA’AYIN JAMA’A
Wike da Amaechi na musayar kalamai kan rasuwar mahaifiyar Amaechi da tsadar magunguna.
A ra’ayinku, wa kuke ganin ya fi daidai?
👇🏽 Ku ba mu ra’ayinku.
#BlueprintRadio#Wike#Amaechi