@Alamenishaq A.a malan kaji tsoron allah to mizakace ga fatawar mai gidan ku dan gun gu sannan mizakace gameda shi zindikin da yamutu sadda yana raye yace babu wankan ga yace zanada shine addu a saboda kai cikakken zindiki ne kai ma mungane ka
@Abu_Jawaadd Innah lillahi wa innah ilaihir raji un allah yasauwake yanzu wannan ai hauka ne ya allah ka kara mana hakuri da abunda kabamu komai kadan din shi
@el_uthmaan Kaji hakikanin gaskiya allah yasakama malan da alkairi amin inhar ba neman fitinar al.umma ba wanda zaya iyayin aure a wata kasa to zaya iya tafiya da matar sa kuma yafi sauki ko wurin kashe kudi
@jibreelKhalil Kai wannan mutun yakamata kaji tsoron allah kasan minene zaka rinka fada tundra wasu sundauke ka amatsayin malami mai fatawa to kafadih gaskiya a fatawar ba son zuciya ba zaka halaka kuma ka halakar allah ya kyauta