CORRUPTION WILL BE DEFEATED TONIGHT
IF EGYPT WINS I’LL GIVE $100 TO ONE PERSON WHO LIKES THIS POST
MAKE SURE TO BE FOLLOWING @StatLineX & @UTDTrey to enter
Labarin Ahmad XM da matansa Safeera da Safiya, da sauran abubuwan da suka faru a kwanakin nan
Ahmad da Safeera sun kasance masoya tun lokacin makaranta. Sun yi bidiyoyi masu ban sha���awa tare, mutane da yawa suna son su. Amma a wani lokaci (kusan 2023), sun rabu na ɗan lokaci saboda wasu dalilai.
Sai Ahmad ya auri Safiya a 2024. Sun haifi ɗa mai kyau. Amma bayan ɗan lokaci, Ahmad ya koma ya auri Safeera a matsayin matar sa ta biyu a farkon 2025. Ya nuna soyayya sosai ga Safeera a bidiyoyi da dama sun yi aure, sun yi tafiye-tafiye, mutane suna farin ciki da su.
A watan Agusta 2025, Ahmad ya rabu da Safiya. Safeera ta bayyana cewa ba ta da hannu a cikin rabuwar. Ahmad ya ci gaba da nuna soyayya ga Safeera a zahiri da boye.
Amma Abin da ya faru a kwanakin nan A watan Yuni 2026, an ji labari cewa Ahmad ya sake auren Safiya (matar sa ta farko) a asirce. Har Ana cewa ma suna jiran ɗa na biyu. Safeera ta ji haushin hakan sosai. Hakan yasa Ta share hotuna da bidiyoyinta tareda Ahmad XM daga shafukanta.
Daga nan fa abu ya dagule, Safeera ta fitar da wasu hujjoji da take zargin Safiya abubuwa ne kamar haka:
Batun Padlock: Ta ce an sami wani Dan Makulli (padlock) a ɗakin Ahmad wanda ake amfani da shi don sihiri ko magani domin a ɗaure shi wato (spìr!tually bìnd). Tace Wannan shine ya kawo rabuwar farko tsakanin Ahmad da Safiya.
Ta ce Safiya tana amfani da yaron su don tilasta wa Ahmad ya koma gareta.
Har ta zargi Safiya da saka abubuwa a abincin Ahmad Barbade Kenan.
Amma duk Wadannan zargi ba a tabbatar da su ba, kuma Ahmad da Safiya ba su bayyana ba har yanzu. Mutane da yawa suna magana a kan labarin a TikTok da Instagram.
Safeera Dai ta ji baƙin ciki sosai. Ta share hotuna da ke nuna duk wata soyayya da sukeyi da Ahmad, amma yanzu ta cire su. Mutane suna ta yi mata jaje, wasu kuma suna zaginta ko zagin Ahmad. Labarin ya zama babban abin magana a duniyar yanar gizo.
Dan wani abu da nakeso in kara shine, a koda yaushe namiji in zakayi aure kayi kokari ka auri matar sirri, dan Wallahi in kayi wasa zaka jiqawa kanka aiki, ka hana iyalinka mu'amala da media sosai in ba haka ba sirrin ku kaf zai kare a media.
#kannywoodNews
🚨 For Cristiano Ronaldo to equal Lionel Messi's achievements, He needs:
• 1 World Cup
• 3 Ballon D'or Award
• 2 French League titles and
• 1 Human Hormone.
🚨 But For Lionel Messi to equal Cristiano Ronaldo's achievements, He needs:
• 3 Premier League titles
• 2 Champions League titles
• 1 Puskas Award
• 2 FA Cup
• 2 English Super Cup
• 2 Italian League titles
• 2 Italian Cup
• 1 Club World Cup
• 6 Globe Soccer Award
• 1 UCL All Time scorer Award
• 1 Diamond YouTube play button
• 1 Saudi Pro League Cup.
Any disrespect to Cristiano Ronaldo from all Messi fans will not be tolerated anymore... 🤔