🚀Our X Social Platform Deserves More Value🚀
I just claimed 3,174 XCOIN! What about you?
Rate your profile and claim your free $XCOIN #NebX#airdrop now! 👇👇👇
https://t.co/PKRwi1fXjH
Watanni uku kenan zaku ga muna yawan magana akan Hedera Network, mutane da yawa hankalin su bai kai ga wannan network din ba tukuna, mutane da yawa basu kai ga leka Hashgraph ba, wata fasaha ce da zaka ce ta zarce blockchain technology wato Hashgraph. Sai ka zauna ka nutsu zaka fahimci nan gaba za'a yita da wannan project a duniya, za'a dama dasu.
Me yasa nasa Logon @binance?
Zan so ace mutane suke Twitter (X) su karanta abinda @BinanceAcademy suka rubuta jiya Lahadi game da Hedera da kuma HBAR token din Hedera Network, da Binance Academy suka tashi yin rubutun ga abinda suka fara cewa... 👇
What makes Hedera (HBAR) unique beyond blockchain norms?
Yana da muhimmanci ko kadan ne mutane su karanta wannan abun.
https://t.co/q2CGZWPOz1
Dukkan wadanda suka halarci training na Hedera Network da muka yi na 1, na 2 dana 3 duk sun fahimci me wannan fasahar take dauke dashi.
Akwai abubuwan da muka hango ne shiyasa muke cewa mutane suyi abubuwa uku gane da wannan Network din:
1. Ka tsaya ka karanta Developer course dinsu.
2. Ka karbi Certificate din kuma kayi minting dinsa akan Network dinsu, network dinsu ya zarce blockchain da kake ji ana yawan magana akai. Kuma mun fada duk wanda zai yi minting certificate din Hedera yayi mana magana zamu tura masa HBAR token da zai yi minting din kyauta.
3. Ka karbi Certificate din kamar guda uku mafi ƙaranci, saboda abinda muke hangowa nan gaba, nan gaba ba wai gobe gobe ko wata mai zuwa ba.
So, Binance Academy sun fara rubutu game da Hashgraph, sun taba yi a baya, yanzu sun sake gyara rubutun ne tare da kare kare domin wannan fasahar zata zama abu da nan gaba duniya zata yi mamakin sa.
Zaka ga token dinsu na HBAR a farashin $0.2 kar wannan yasa ka rudu kaki leka ecosystem din Hedera. In dai Exchange ta amsa sunan ta Exchange a kasuwar Crypto toh sai ka samu akwai $HBAR token a cikin ta.
Bitcoin shine coin na farko akan fasahar blockchain toh haka HBAR shine na farko akan fasahar Hashgraph.
Mutanen nan sunyi nisa sun zarce duk inda baka tunani, Alhamdulillah mu daga nan Nigeria sun bamu goyon baya, kuma mun tattauna dasu sosai akan yadda mutanen mu zasu mori wannan fasahar da kuma Hedera network gaba daya.
Governance Council din Hedera kamfanoni guda 39 a yanzu, daga ciki akwai Google, IBM, Apple, Galaxy, Chainlink Labs, London School of Economics, Nairo Securities and Exchange, Kamfanin kera jiragen sama na kasar Amurka wato Boeing da sauran su.
Kamfanin Meta da Tesla suna neman shiga cikin Governance council din, amma ba'a kai ga amince musu ba tukuna.
Allah yasa mu dace. We have a lot to say about Hedera, amma mutane su karanta abun su fahimta domin zai yi musu amfani sosai, nan gaba zasu ce an taba fada musu haka.
@hedera - @HederaFndn@inspectxyz - @cookiedotfun@KaitoAI - @billions_ntwk
Just joined @openmind_agi FABRIC waitlist—the world's first robonet connecting machines globally! 🤖🌐 Join the future of machine-to-machine collaboration: https://t.co/bTb6ITCLRw #FABRIC#OpenMindAGI
🔥Quick fix for your confusion about earning passive income with #Unich referrals!
We’re running 2 initiatives in parallel:
✅Referral FD Points: Earn 50 FD/ref + massive bonuses at each milestone!
https://t.co/GwGJB3CFoL
✅Referral Program: Get cash rewards based on the trading volume of active users you invite to the exchange!
https://t.co/i7Pn9Zo1sz
🎯Plus, we offer an exclusive Affiliate Program for KOLs & community leaders with special perks!
Got any questions? 💬 Feel free to drop a comment below!
📊 $STB (Stabble) OVERVIEW!
Unich Pre-Market OTC now supports the token of @stabbleorg - a next-gen AMM DEX, combining the advanced features of Curve and Balancer.
✨Project website: https://t.co/3HVNuWR0EQ
✨Blockchain: Solana
✨Supported pairs: STB/USDC, STB/SOL
Take a look at the one-page overview below and start trading with us right here!⤵
https://t.co/cC5nERAeSi
#PiNetwork: From a quiet community > keep tapping to earn > boom into a global success💥
Why can’t Freedom Fam do the same with #Unich?
We’re sure the results will come sooner and better this time!😉
Join now👉 https://t.co/45O2bC7sSI
🚨NEW LISTING!
$DOOD (Doodles) will be listed on #Unich Pre-Market OTC!
⏰Trading starts: 10:00 AM, Feb 14th (UTC)
✨Supported pairs: DOOD/USDC, DOOD/SOL
Join now👉
https://t.co/wNgcl6AGaz
Based on community suggestions, we’ve decided to support the token of @doodles – a famous NFT collection known for its vibrant and colorful artwork.
Get the valuable insights and start trading with us right away!💪