Makomar Arewa > Matsalar Tsaro a Arewacin Najeriya
Ku biyomu a cikin hira da matasa radio tayi da wani matashi mai kishin kasa akan matsalar tsaro a arewa da kuma shawarwari kan yanda za a magance matsalar rashin tsaro https://t.co/a5CUihDIcC
Labarin Wasanni > 05 Yuni 2021
Shugaban magoya Bayan Chelsea na Nan Jihar Kano yace zasu Fara ka Mutane Kara wajen Hukuma idan sukacigaba dace musu Yan kato da Gora Saboda yace yanzu Sun dawo Chelsea Dalla Dalla👆👆 https://t.co/FxBfAUKk1R
[AUDIO] Lokaci Yayi > Haihuwa Gaba Gadi Na 6
Scholar No. 10 yayi hira da daya daga cikin manazarta akan tarihi da rayuwa da al'adun bahaushe watau Mallam Sani Bala Shehu. Ayi sauraro lafiya https://t.co/FDdZWhxix0