Gwamnatin Shugaba Tinubu ta Hukumar Samar da Wutar Lantarki a Yankunan Karkara (REA) ya ci gaba da gina tashar samar da wutar lantarki ta hasken rana da sauran hanyoyin samar da makamashi (hybrid mini-grid) mai karfin 85kWp a garin Ruttu a Jihar Nasarawa
Ana gudanar da wannan aiki ne karkashin jagorancin gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu, wacce ta sanya samar da wutar lantarki a yankunan karkara musamman wadanda ba su da alaka da babban layin wutar kasa (National Grid) a matsayin babban fifiko, domin bunkasa tattalin arziki daga tushe.
#ArewaForAsiwaju #A4A #TinubuSauBiyu
APC PCC INAUGURATION HIGHLIGHTS:
Osun State Governor @AAdeleke_01 Dances With President @officialABAT at APC Presidential Campaign Council inauguration.
Follow the live actions from the ongoing official inauguration of the APC Presidential Campaign Council as President Tinubu is set to deliver his speech.
https://t.co/MliLAaatSP
#RenewedHope2_0#APCPCCInauguration
Dubunnan matasa a garin Jalingo ta jihar Taraba sun fito domin nuna goyon bayansu ga Shugaban Kasa Bola Tinubu a karkashin Lemar #ArewaForAsiwaju.
Madakin Mambilla Solidarity Group (MMSG) ne suka tsara wannan gaggaruman tattaki.
#A4A
Za a yi bikin ƙaddamar da kwamitin ta PCC wanda za ta jagoranci yaƙin neman zaɓe na shugaba Tinubu da Shettima na 2027 a birnin Abuja. Bikin zai samu halartar shugabannin jam'iyya, gwamnoni, ministoci da masu ruwa da tsaki.
#ArewaForAsiwaju#A4A
A jiya ne Kungiyar Arewa For Asiwaju (A4A) ta kai ziyara ga Shugaban jam’iyyar APC na kasa, Prof. Nentawe Yilwatda, a hedkwatar jam’iyyar a Abuja.
Kungiyar ta sake tabbatar da goyon bayan Arewa ga zaben Shugaba Bola Tinubu a 2027, sannan sun bayyana shirye-shiryensu na tattara ƙuri’u a duk Arewa da FCT.
#ArewaForAsiwaju
#A4A
“Go out on the streets and campaign for Tinubu let’s see.”
Challenge accepted. Jalingo stood still for President @officialABAT yesterday. Called for a mic test, and our people took it personally. 😂🎤
#ArewaforAsiwaju#A4A
“Go out on the streets and campaign for Tinubu let’s see.”
Challenge accepted. Jalingo stood still for President @officialABAT yesterday. Called for a mic test, and our people took it personally. 😂🎤
#ArewaforAsiwaju#A4A
A strategic move by Nigeria's NSA @NuhuRibadu to deepen defense and diplomatic ties with the Kingdom of Saudi Arabia. Strengthening security partnerships is key to unlocking major Middle Eastern economic investments.
التقى السفير يوسف بن محمد البلوي، اليوم الثلاثاء 13 أكتوبر 2026م، بمعالي مستشار الأمن الوطني النيجيري، السيد نوحو ريبادو، في مكتب معاليه.وجرى خلال اللقاء استعراض تطورات الأوضاع الراهنة، وبحث العلاقات الثنائية وسبل تعزيزها إلى جانب مناقشة عدد من الموضوعات ذات الاهتمام المشترك.
CNG BUS: SAUKIN RAYUWA!
Wani ɗan Najeriya ya shaida yadda bas din CNG ya kawo masa sauƙi sosai a rayuwa.
Ya ce, a da yana biyan N4,000 kowace rana a motocin haya. Amma yanzu da bas din CNG na Gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu, yana biyan N1,000 kawai; N500 zuwa da N500 dawowa.
A kowane mako, yana ajiye har N10,000 ko fiye.
Wannan aiki ne da ake gani da ido, ba labari ba. Mun gode Asiwaju!
#ArewaforAsiwaju
#A4A