Home
Language
English
Türkçe
Bahasa Indonesia
About
Privacy Policy
Terms of Service
Pricing
Sign In
Download All
Share
zaharaddeen Hussaini
@mazanjeeyaa
Alhamdulillah Ala Kulli Halin🤍, I'm a Student to everywhere I found my self. I started Crypto Since 2023/2024 and I got Facebook account with More than 50k fll
Nigeria
Joined July 2025
285
Following
53
Followers
786
Posts
Pinned Tweet
zaharaddeen Hussaini
@mazanjeeyaa
11 months ago
Akwai Hanyoyin Samun Kuɗi Rututu A WEB3,Wasu Kasan Su,Wasu Kuma Sai kayi Nisa Zaka San Su, Wasu Kuma Kilama Dawuya Kasan Su 🏅.
#mazanjeeya
zaharaddeen Hussaini
@mazanjeeyaa
about 20 hours ago
Idan Ubangidanka A Siyasa Yana Sonka Da Alkhairi, Jari Zai Baka Ko Yama Offer Aiki. Ba Wai Ya Maidaka Dan Maula A Social Media Ba.
zaharaddeen Hussaini
@mazanjeeyaa
about 20 hours ago
Kana Zaune MUTUWA Zata Daukeka Kuma Ba Abunda Ka Tanadar, Harkar Siyasa Da Boko Ya Shige Maka Gaba. Ka Farka.
#mazanjeeya
✍️
zaharaddeen Hussaini
@mazanjeeyaa
about 20 hours ago
Gaskiya Lamarin Soyayya Sai Mai Karfin IMANI Ace Wai 🤔 Ƴarinyar 💃 Da Aka Haifa A 2005 Ce Take Bani Last Chance🙄
#mazanjeeya
✍️
zaharaddeen Hussaini
@mazanjeeyaa
about 20 hours ago
In Har Tana Tsoron Aurenka A Matsayin MIJI Bazata Taɓa Bari Ka Turo Gidan Su Ayi Maganar Aure Ba. Ta Ringa Kawo Excuses Kenan
#mazanjeeya
zaharaddeen Hussaini
@mazanjeeyaa
3 days ago
Kayi Aure Saboda Kofofin Alkhairan Rayuwar Ka Su Bude, Ba Sai Kayi Gini Ba, Kayi Auren First, Komai Zaizo Da Sauki. Yes/No
#mazanjeeya
zaharaddeen Hussaini
@mazanjeeyaa
3 days ago
Duk Halin Da Kuka Kai Ga Jin Dadin Soyayyar Ku,Kada Ki Yarda Saurayin Ki Ya Gane Cewa Kinfi Sanshi Fiye Da Yadda Shi Yake Sonki.
#mazanjeeya
zaharaddeen Hussaini
@mazanjeeyaa
3 days ago
Soyayya Mai Tsawo Sharrin Sa Yafi Alkhairin Sa Yawa, Matuƙar Dai Masoya Na Son Junan Su Sun Aminta Da Juna, Suyi Auren Su Kawai.
#mazanjeeya
zaharaddeen Hussaini
@mazanjeeyaa
3 days ago
Mace Bata Gane Tayi Dacen Miji Ngr Har Saita Haihu Musamman Haihuwa 2,3 Zuwa Sama,Ko Ta Fada Rashin Lfy Koya Kara Aure Ko Yyi Kuɗi.
#mazanjeeya
zaharaddeen Hussaini
@mazanjeeyaa
4 days ago
Kawai Mutum Inya Gaji Da Wanki Da Guga Sai Yace Zaiyi AURE Mugu Kawai.. Kasiya Washing machine Mana Inba Talauci Ba.
#mazanjeeya
zaharaddeen Hussaini
@mazanjeeyaa
4 days ago
Yanzu Fa Kana Ɗaukan Kuɗin Ka Kabawa Mutum Aro Sai Ka Zama Abokin Gaban Shi Kanaji Kana gani zai Yanke Alaƙar Dake Tsakanin Ku.
#mazanjeeya
zaharaddeen Hussaini
@mazanjeeyaa
4 days ago
Akwai Mutane Da Yawa DA Suke Buƙatar Taimako, Sai Dai Basa Iya Roƙo. Ya الله Ka Shiga Lamarin Su.
#mazanjeeya
zaharaddeen Hussaini
@mazanjeeyaa
24 days ago
A Daina Saurin Kai Mutum Asibiti Idan Bashi Da Lafiya A Fara Bashi Abinci Da Ɗan Kuɗi,Sai A jira Aga Yadda Jikin Zai Koma.
#mazanjeeya
zaharaddeen Hussaini
@mazanjeeyaa
24 days ago
Aga Mijinki Ma Ace Anaso Arziki Ne Kinsan Ba Abin Banza Kika Aura Ba.
#mazanjeeya
zaharaddeen Hussaini
@mazanjeeyaa
26 days ago
Ni Mai Karanta Wannan Post Din Nayi Al-kawarin Zan Sayar Da Wayata Na Siwa Budurwa 💃 Ta ABAYAR Sallah ❗.
#mazanjeeya
zaharaddeen Hussaini
@mazanjeeyaa
26 days ago
Ko Abani Auren Ummee Kona QONA Qualifications Dina Gaba Daya.
#mazanjeeya
✍️
zaharaddeen Hussaini
@mazanjeeyaa
26 days ago
Man Sagir Wlh Zamani Ya Canza Yanzu Fa Wani Daka Bashi Shawari Gara Kabashi 5k.🤥
#mazanjeeya
zaharaddeen Hussaini
@mazanjeeyaa
26 days ago
Duk Wanda Nauyin Ɗawainiyar Iyali, Iyaye Da Ƴan Uwa Suka Rataya Akansa, Ya ALLAH Ka Tsaya Masa Ka Bashi Yadda Zaiyi🤲🏾
zaharaddeen Hussaini
@mazanjeeyaa
26 days ago
Yanzu Idan Aka Baka 2million Kayi Post Ɗin Hotonka Da R.I.P Zaka Iya?🤣
#mazanjeeya
zaharaddeen Hussaini
@mazanjeeyaa
26 days ago
Ya Allah Duk Namijin Dake Bukatar Aure, Ya Allah Kayi Masa Budi Na Alkairi Don Girman Mulkinka Ya Allah.
#mazanjeeya
zaharaddeen Hussaini
@mazanjeeyaa
26 days ago
Kamar Naira nawa Ce Zata Iya Haɗa Maka Lefe?😂 Nidai....!?
#mazanjeeya
Last Seen Users on Sotwe
2800scoota🇭🇹
Seen from
Netherlands
.
Seen from
France
മല്ലു ചേച്ചി leaked 🍑💧💧🔥🔥
Seen from
India
كاسل
Seen from
Saudi Arabia
Arhanseptya
Seen from
Canada
📍
Seen from
Indonesia
Fir
Seen from
Indonesia
𖦹 IDol4
Seen from
Indonesia
Stw desa
Seen from
Indonesia
Femdom Rt
Seen from
Italy
Trends for you
1
Todd Blanche
Under 10K tweets
2
Batman
Under 10K tweets
3
Lindell
Under 10K tweets
4
Yzerman
Under 10K tweets
5
#NationalHotDogDay
Under 10K tweets
6
$BULLCAT
Under 10K tweets
7
Pokemon Center
Under 10K tweets
8
Rotten Tomatoes
Under 10K tweets
9
Standard
Under 10K tweets
10
Stallone
Under 10K tweets
Most Popular Users
1
Elon Musk
@elonmusk
240.9M followers
2
Barack Obama
@barackobama
119.2M followers
3
Donald J. Trump
@realdonaldtrump
111.8M followers
4
Cristiano Ronaldo
@cristiano
111.5M followers
5
Narendra Modi
@narendramodi
107M followers
6
Rihanna
@rihanna
97.9M followers
7
NASA
@nasa
92.2M followers
8
Justin Bieber
@justinbieber
91.1M followers
9
KATY PERRY
@katyperry
88.1M followers
10
Taylor Swift
@taylorswift13
82M followers
11
Lady Gaga
@ladygaga
73.5M followers
12
Virat Kohli
@imvkohli
70.6M followers
13
Kim Kardashian
@kimkardashian
70M followers
14
YouTube
@youtube
68.7M followers
15
Bill Gates
@billgates
64.1M followers
16
Neymar Jr
@neymarjr
63.5M followers
17
The Ellen Show
@theellenshow
62.4M followers
18
CNN
@cnn
61.9M followers
19
Selena Gomez
@selenagomez
61.2M followers
20
X
@x
60.8M followers
Olivia
Online
✨
⭐
💫