Most people focus on the headline, not the mechanism.
Saylor didn't abandon his Bitcoin thesis. He simply used a corporate finance strategy: sell equity, raise capital, and accumulate more BTC.
The lesson for investors is clear: don't just follow narratives understand how capital flows. The structure behind a strategy often matters more than the words used to describe it.
Abokina, idan ka lura yanzu Sol memes ba su da volume sosai kamar da.
Yawancin charts sun yi shiru traders kuma suna ta neman inda opportunity na gaba take.
Ni a ganina wannan ne lokacin da ya kamata a fara kallon memes na TON Blockchain.
TON na da babban community daga Telegram, fees ɗinsa ba su da tsada, kuma sabbin projects suna ci gaba da fitowa kullum.
A lokacin da mutane da yawa suke kallon wuri ɗaya, masu wayo suna fara binciken inda opportunities zasu koma anan gaba.
Ba wai ina cewa ka daina Sol ba ne, amma yana da kyau ka riƙa sa ido kan TON memes ma.
Wani lokacin opportunities mafi girma suna zuwa ne lokacin da mutane da yawa ba su kula ba tukuna.
Al hamdulillah today I got 33x