📈 My Trading Journey 👑
I started from zero — no knowledge, no experience.
Now I’m learning Forex, Crypto & Stocks step by step.
I’m still growing, still learning, still building discipline 📊
🎯 Goal: Financial Freedom
Thanks for being part of my journey 🤍
Duk abin da za ka zama a rayuwa, kada ka manta da mafarinka. Kada ka manta daga inda ka fara, domin asali yana tuna maka irin gwagwarmayar da ta kai ka inda kake yau. Ka kasance mai tawali'u a lokacin nasara, kuma mai haƙuri a lokacin ƙalubale. 🙏✨
Allah Ya ba mu hutu mai albarka, Ya sa gobe ta zo mana da alkhairi, nasara, da arziki. 🤲❤️
MuKwana lafiya, traders! 🌙📈💹
Assalamu Alaikum wa Rahmatullahi wa Barakatuh 🤍
Allah Ya tashe mu lafiya cikin rahamarSa da amincinSa. 🤲
Ya Allah, Ka ƙara mana lafiya da duk abin da lafiya za ta ci. Ka albarkaci rayuwarmu, Ka albarkaci nemanmu, Ka sa albarka cikin dukkan al'amuranmu. 🙏✨
Ya Allah, Ka haɗa mu da alkhairin wannan rana, Ka nisantar da mu daga fitina, asara da duk wani sharri da ke cikinta. Amin Ya Rabbal Alameen. 🤲🤍
Yanzu lokaci ne na duba kasuwa domin neman dama mai kyau. Allah Ya sa mu dace. 📈👑
Barkanmu da safiya, traders ☀️📊