🔥 Shin wannan fim ɗin ya cancanci a kalla ko kuwa?
Ga cikakken review daga MJPLUS ROOM.
Ka kalli bidiyon, sannan ka ba ni ra'ayinka a comment section.
Follow @MJPLUS_ROOM don ƙarin Film Reviews."
TikTok, Facebook, Instagram, YouTube
Mjplus: Abin kauna ❤️, kin ci abinci kuwa?
Meenal: Eh baby , na ci.
Mjplus: Me kika ci?
Meenal: Rice da stew 🍚.
Mjplus: Ni kuma na ci chatting ɗinki kawai.
Meenal: To Allah ya sa chatting ɗin ya cika maka ciki 🤣.