Only few understand all human beings are the same irrespective of their races,tribes,wealth,Beauty e.t.c the only thing differs is the purity of their hearts.
Person good with heart is the best not good appearance or money in his account.
As the verse from Holy Qur'an says:....
Assalamu alaikum dan allah jamaa Ana cigiyar international passport da visa Mai dauke da sunan abdulrazaq safiyanu Wanda aka manta a adaidaita sahu da aka hau daga gadar dangi zuwa ring road acikin bakar jaka Idan allah yasa an ganshi a Kira wannan number
07034473800 0906 8601806
I remember fasting for a whole week and saving my pocket money for two months to throw him a surprise birthday party😂😂😂😂😂😂😂😂
Just for him to get married yesterday
I don't think I'm a Muslim because I love love religion, there's something about Islam and knowledge, it creates room to want to learn & to know more. Idek how to explain it but in my pursuit of knowledge & clarity, I became a Muslim.
@The_Umdazz Ikon Allah Sai Kallo 😂😂😂😂
Wife is competing with her husband 🤔🤔🤔🤔
Just because he didn’t buy her latest iPhone and took her umrah she wants divorce 🤔🤔🤔🤔
Allah Mun tuba
Dan uwa..
Kana yawan bata lokaci a gaban TV wajen kallon tashoshin fina finai ba lada ba la'ada, me zai hana ka mai da Alqur'ani abun kallonka abun sauraronka a koda yaushe?
Ya Allah ka Karemu daga:
Shirka
Zina
Riya
Girman kai
Munafurci
Annamimanci
Hassada
Kyashi
Ganin fifiko kan wani
Talauci
Ka Azurtamu da:
Imani
Wadatar Zuci
Lafiya
Yafiya
Girmama na gaba
Tausayawa na kasa
Afuwa
Ka karbi dukkan ayyukanmu da muke gabatarwa a wannan Wata..🤲