Assalamu Alaikum wa Rahmatullahi wa Barakatuh. 🌸
Good morning. Ya Allah, grant us barakah in our income, success in our plans, and credit alerts that bring smiles to our faces. Ameen.
Manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallama ya ce "Lallai ne zaku naimi shugabanci ba ji ba gani. Amma za ku yi dana sani ranar tashin ƙiyama muddin bakuji tsoron Allah da gasken gaske ba.
Be kinder to yourself. Think more positive things. How you feel will determine how you experience the future. The way you treat yourself influences your life more than you think.
ASSALAMU ALAIKUM
JUMA'A CE
`Ba rana ce ta bacci ba
Rana ce ta Salati` da Suratul Kahfi` da `Addu'a
Sa'ar amsa tana nan - kada ka barta ta wuce`
اللَّهُمَّ صَلِّ وَسَلِّمْ وَبَارِكْ عَلَى نَبِيِّنَا مُحَمَّدٍ وَعَلَى آلِهِ وَصَحْبِهِ وَسَلَّمْ تَسْلِيمًا كَثِيرًا
@bb_khamees 1. Directors of Alhikma islamic and traditional medicine ltd RC-1896862 (COMPANY IN KANO)
2. Trustees of Al-hikmah islamic centre IT-136035 (NGO IN YOLA)
They are different peope
Fitaccen malamin addinin Musulunci mai yawan tsokaci kan matsalolin tsaro da siyasa a Najeriya, Sheikh Alƙali Abubakar Zaria, ya bayyana shirinsu na kafa wata ƙungiya da za ta samar da bulalai sama da dubu 50 domin ladabtar da mutanen da ke karɓar taliya ko wasu kayayyaki domin