Please pray for umma when you come across this, Allah ya bata lafiya, Allah ya yaye mata wannan ciwon, Ya Allah ka kawo mata sauki, Ya Allah ka warkar da ita daga cikin taskar warakar ka Ya Allah, Giwa ta fadi indeed, Allah ka tashe ta kaman bata taba ciwo ba a rayuwarta.