@azakegrn I donโt want anything monetary sir, all I want is if you can help me pay for my mum to travel to Saudi Arabia to observe her lesser pilgrimage. It has always been my dream to see her doing it and such travel is from me๐๐๐
@azakegrn I wish I have something to use that money for it but I am a big fan of yours and I appreciate how you do things and helping others. I pray God almighty to replenish your pockets every now and then and May He bring more of your type to assist people.
Using my Nusuk app code supports me and increases my chances of winning a free Umrah trip ๐๐ซ
Register now through the link and join the challenge. You or I could be one of the winners of 30 Umrah trips from anywhere in the world.
#ุชุทุจูู_ูุณู#Nusuk#ูุณู
https://t.co/1kSKWvRfKV
@Saniawaisu1@MADUJR01 Malam da zaka kyautawa kanka kaje ka karanta suratut Taubah musamman Aya ta 67-69 da ka dena izgilanci da abubuwan da manzon Allah yayi umurni da aje su kuma kar a zage su. Allah ya ganar da mu ya tabbatar da mu akan daidai
@bapphah Yanzu inda zaka kirashi muqabala ya kare wannan ko ya kawo wanda yayi tafsirin ayoyin nan da fahimtar da ya musu bazai iya ba sai ya koma yana cewa izala sun sa musu ido. Don Allah aje ayi karatu a dena fita musulunci ba tare da sani ba.
@bapphah Ni ana ta wani cece kuce wai har yanzu baa sama masu tsaya wa su kare daโawarsu bane tare da Mal Lawan? Ai duk masu wannan zantuttuka birgewa daya zasu yi su fito a raba zare da abawa. A ba hammata iska kowa yasan inda gaskiyar take. Amma ba social media insults ba
@AirdropH80982@bapphah To ku kun tsaya kuna cece kuce me zai hana tunda an sa Muqabala don tabbatar da gaskiyar zargin nasu suje musamman shi prof ya gabatar ko ya wakilci gamayya don tabbatar da izgilancin sheikh Lawal in hakan ya tabbata yayi batanci ga janibin fiyayyen halitta SAW