May Almighty God bless Nigeria and Nigerians. May we live longer with prosperity to see the end of any problems bedeviling the development of this country🙏.
Happy Independence Nigeria🇳🇬!
@fidelitybankplc 3 of my customers sent me money in my Fidelity Bank account and I’m yet to receive it since yesterday. @fidelitybankplc kindly credit my account or refund it to them. Otherwise, you are indirectly pushing me to start using Monie Point. I hate this kind of delay!
Wato tun ranar da aka rantsar da mutumin nan ba wani abinda yayi ya kwantar wa da talaka hankali. Kullum daga wannan masifa sai wannan. Kuma wai a haka so yakeyi yayi takwas. Wasun mu kuma har tallar shi suke. Wai bazamuyi hankali bane? Ya kamata fa mu gyara halinmu.
Idan kanason ka samu ɗaukakar daraja a Duniya kayi riƙo da;
1. Ka ciyar da abinci
2. Sallama ga ɗan uwa musulmi
3. Sallar dare (Ƙarshen dare).
• Sheikh Abdulrazak Yahya Haifan