Jumu'a rana ce ta bege da fata. A duk lokacin da ta fuskanto, muna sabunta fatanmu na bayyanar Ma'abocin Zamani (A.F.), wanda da izinin Allah zai kawo Ζarshen zalunci da fasadi a faΙin duniya, ya cika ta da adalci da zaman lafiya.
Ψ§ΩΩΩΩ Ψ΅Ω ΨΉΩΩ Ω ΨΩ Ψ― ΩΨ’Ω Ω ΨΩ Ψ― ΩΨΉΨ¬Ω ΩΨ±Ψ¬ΩΩ