Bayan Sallar Asuba, ka karanta ko shafi ɗaya ne na Ƙur'ani. In ba zaka iya ba ka yi Istigfari ko da guda ɗari ne ko Salatin Annabi. Ka fara yininka da abin da zai zama sababi na samun albarka.
Tomorrow is Thursday. It’s Sunnah to fast..
Retweet to earn reward for reminding others.
Rasulullah ﷺ said; Whoever guides someone to
goodness will have a reward like one who did it..