Alhamdulillah.
We successfully renovated 2 schools in Northern Nigeria, restoring 4 blocks of classrooms, toilets and providing new chairs and books for the students.
Every child deserves a safe place to learn and dream. This is more than a renovation it’s an investment in the future.
May Allah accept it and make it beneficial for generations to come. Ameen.
XM Charity Foundation.
Manzon Allah SAW yana da wata babbar ni’ima a gare mu, wadda ko mafi ƙanƙantarta ba za a iya kai ƙarshenta ba, balle kuma mafi girmanta.
Muyi salati ga Manzon Allah SAW
Koda ace babu komai na lada acikin salatin Manzon Allah SAW sedai kawai kyauta ce daga masoyi zuwa Masoyi, da iya wannan kaɗai ma ya wadatar damu.
Muyi salati ga Manzon Allah SAW
Fatahu Sanka Babban Nasara Ce Sannan Turmuza Hancin Makiya Shehu Tijjani Rta Ne
*Tsayawa tsayin daka da mai martaba Sarkin Kano Khalifa Muhammad Sanusi II yayi akan wannan masallaci bai fada a hannun yan izala ba, kusan itace babbar nasara da maulana Khalifa ya samu tin bayan