Innalillahi wa inna ilaihi rajiun
Muna Mika Ta’aziyya ga Dukkan ‘Yan Uwa Musulmi Na Duniya Gaba Daya, Akan Rasuwar Babban Malami Kuma Uba a gare Mu:Sheikh Abubakar Giro Argungun a ranar Laraba 6/09/2023
Allah Yayi Masa Afuwa, Amin.
Dr Abdallah Gadon Kaya.