Today, I Have The honor of Attend The inauguration Ceremony of New Executives, Directorates and Strateges,Technical Committee and Advisory Concil of Gombe State PDP Social Media, a Crucial Step of Correctness. I Also Thank Hon. Abubakar Dalibi (uban doma).
Assalamu alaikum warahmatullahi ta'ala wabar katuhu
Yan uwa yau ina tafe da tambaya ce amma da iya manoma nake
A matsayinka na manomi shin kokasan menene sunan wannan abun dayake riqe a hanuna?
Ina sauraro daga gakeru a comment section๐ฝ
@bbchausa
Don Allah ina gwamnatin?
- Sun gagara kare rayukanku
- Sun gagara kare dukiyoyinku
- Sun gagara kare mutuncinku
- Sun gagara kare hankulanku
- Sun gagara kare lafiyarku