@bbchausa Haba ai ko makaho a Kano yasan yau tafi jiya wllh
Allah ya taimakemu munrabu da gayyar yanka makarantu da maƙabartu da asibitoci Abba go again.
@bapphah Ai dama munsan indai rashin ganin girman Annabi da sunan ilimi to anan kukafi kwarewa Allah wadaran ilimin da babu ganin girman Annabi a cikinsa
Farm center road Salamu Alaikum.
Governor Abba K. Yusuf has directed the commissioner of works to bring the memo for the reconstruction of farm center road to the council meeting.
#AbbaIsWorking
Kalli yadda gomman jami'an Diflomasiyya suka yi ta tururuwar ficewa daga babban zauren majalisar Dinkin Duniya yayin da Firaministan Isra'ila Benjamin Netanyahu zai fara gabatar da jawabinsa.
Isra'ila ta fuskanci matsin lamba daga ƙasashen duniya yayin taron da ake yi a Amurka.
The first set of sponsored students have departed for Mumbai via Lagos, on a chartered flight today.
Other students will also depart through subsequent flights for their destinations. I am happy and grateful on their behalf for your support. - AKY
I wish to invite everyone to join us on Thursday, as we witness the momentous departure of the first set of 1,001 sons and daughters of Kano State, who are leaving for their postgraduate studies in different countries. - AKY
A wannan Rana ta Litinin (16th, Oct. 2023) muna cike da farin ciki, ganin yadda mu ka kaddamar da rabon kayan karatu ga 'yan makarantar Primary da Secondary na Jihar Kano.
Wannan kayan Karatun sun hada da litattafai guda miliyan uku da Uniform da Jaka da Takalma da kayan rubutu da Na'ura me Kwakwalwa (Computers) da sauransu, duk mun raba su ne dan su taimaka wajen inganta Ilimi a Jihar Kano.
Sannan na gabatar da cheque na kudi kimanin miliyan Dari Hudu da Hamsin (N450million) ga wadanda suke tsarin BESDA Program, tare da tabbatar musu da samun Aiki na din-din-din nan bada jimawa ba, bayan mun gama tantance su.