Ƴan Najeriya na ci gaba da tofa albarkacin bakinsu dangane da wani hukuncin Kotun Ɗaukaka a Najeriya da ya hana ɗalibai sanya hijabi a wata makarantar sakandire da ke Ibadan.
Ga cikakken bayani game da wannan batu.
🎥 - Fatima Othman
Jumu'ah Mubarak, Your Excellency, the Vice President of the Federal Republic of Nigeria, Senator Kashim Shettima.
May Almighty Allah (SWT) bless you with continued wisdom, strength, good health, and success in your service to our nation. Have a peaceful and blessed Friday.
Mataimakin shugaban ƙasar ya bayyana hakan ne game da shirye-shiryen zaɓen 2027, inda ya yi kira ga shugabanni da masu neman takara da ma magoya bayan ƴan siyasa da su yi adalci kuma su kasance masu haƙuri wajen ganin sun tafiyar da harkokin siyasa cikin lumana gabanin zaɓen.
Sabon jagoran addinin Iran, Mojtaba Khamenei, ya fitar da sanarwarsa ta farko tun bayan da aka naɗa shi, inda ya jaddada cewa Iran za ta ci gaba da rufe mashigar Hormuz.
Ƙarin bayani - https://t.co/KUxLmIVjw3
BREAKING:
Iran has announced that it will allow only China to pass through the Strait of Hormuz , as an expression of gratitude for Beijing’s supportive stance toward Tehran during the war.
The strait has been closed to all other ships without exception, with a clear warning that any unauthorized crossing will be directly targeted by Iranian forces.