> "True change is built by conscious, disciplined and purpose-driven youth"
*We remember Shaheed Ahmad Zakzaky — 24 years old, Chemical Engineering student, martyred on Quds Day 2014 in Zaria. His legacy is our resistance. #AhmadWeek#AhmadForAll*
Duniya tana cigaba a koda yaushe kada ku bari a barku a baya ba tare da kun fahimci fasahar web3 ba domin tana da gaya muhimmanci a gareku da kuma harkokinku na yau da kullum.
Kuyi kokari wajen fahimtar wannan fasaha kada a barku a baya.
Barkanmu da rana.
Kuyi iya kokarinku wajen fahimtar web3 a wannan zamani zai taimaka muku wajen mallakar bayanai da sirri ba tare da sanin kowa ba.
Web3 duniya ne kada ku bari a barku a baya ÿan'uwana.
Your background always doesn't matter and it doesn't determine your future the only things you needs in life is discipline, patience, consistency, freedom, learn, unlearn, relearn, trade, grow, plan, create, and inspire others to do great things in life.