A servant of He Allah who created life and death to test those that are best in good deeds. Seeking the sacred knowledge📚Lover of the Sahabah (رضي الله عنهم)❤️
Manzon Allah ﷺ ya ce: ‘Lalle Ruhul-Qudus (Mala’ika Jibrilu) ya yi wahayi a cikin zuciyata cewa: Babu wani rai da zai mutu har sai ya cika arzikinsa da ajalin da aka ƙaddara masa. Saboda haka, ku ji tsoron Allah, kuma ku kyautata wajen neman arziki.’
Tasirin addu'a a rayuwar Musulmi yana da girma ƙwarai. Addu'a tana ƙarfafa imani, tana kawo nutsuwar zuciya, kuma tana ƙara kusanci da Allah. Duk wanda ya yawaita addu'a, to yana rayuwa ne cikin bege, tawakkali da fatan alherin Ubangiji.
From a bold risky DM that read:
“Is there any name you ever thought of that you wanted your future man to call you by? Because now I’m here…”
Then she replied with;
“Oh my fragile heart🥹🥹🤭💕”
To our wedding invitation being set.
Alhamdulillah, Allah truly writes the most beautiful stories in ways we never imagined.🤍
Please accept this as a formal invitation to my wedding Fatiha with @Aishaa_nagogo
Tomorrow is Arafah. The best Day of the Year. Endeavour to make alot of du'a and Azkhaar. Isolate yourself in masjid or room if you can and seek Allah's forgiveness. May Allah accept our acts of Worship. May Allah grant us Aljannatil firdaus alongside our Parents.
I finally got a copy of newly translated book of Sh. Prof. Sani R/Lemo titled: "Faydah in focus: A Scrutiny of Shaikh Inyas' beliefs".
This book is not for sale. The copies printed were given out for free.
“Kada ya shafi wani abu daga gashinsa ko fatarsa.”
Imam Muslim ne ya ruwaito hadisin.
Allah Ya sa mu dace da aikata alkhairi, Ya kuma karɓi ibadunmu. Ameen.
Tunatarwa ga Masu Nufin Yin Layya
عن أم سلمة رضي الله عنها قالت: قال رسول الله صلى الله عليه وسلم:
((إذا دخلت العشر، وأراد أحدكم أن يضحي، فلا يأخذ من شعره ولا من أظفاره شيئًا))
وفي رواية:
((فلا يمس من شعره ولا بشره شيئًا))
رواه مسلم.
An karɓo daga Ummu Salamah (Allah Ya yarda da ita), ta ce: Manzon Allah ﷺ ya ce:
“Idan kwanaki goma na farkon Zul-Hijjah suka shiga, kuma ɗayanku yana nufin yin layya, to kada ya cire wani abu daga gashinsa ko farcensa.”
A wata riwayar kuma ya ce: