💡 Yau Za Muyi Bayani Akan Volume
A kasuwancin crypto, Volume yana nufin yawan token ɗin da aka sayar ko aka saya cikin wani lokaci. Yana da matuƙar muhimmanci saboda:
1. Volume mai yawa yana nuna cewa mutane da yawa suna saye ko sayarwa, alama ce ta motsi mai ƙarfi.
2. Canjin farashi tare da volume mai yawa yana da tabbaci fiye da canji mara volume; yana nufin kasuwa na da karfi.
3. Masu swing trading na kallo volume don sanin lokacin shiga da fita. Idan farashi ya tashi amma volume ya ƙasa, motsin na iya zama na ɗan lokaci kaɗan.
4. Token da ke da volume mai yawa yana nuni da sha’awar masu zuba jari, wanda zai iya jawo ci gaba a farashi.
#cryptohausa
NOOW Live is back with a special interview! 🔥
We’ve got Prof. @s_m_marandi from Iran joining us on NOOW Live tonight at 8 pm (GMT). Don’t miss it! 👀
🔗 SUBSCRIBE to NOOW Media on YouTube!
#NOOWLive