$BTC analysis update
Shiga abu ba shi ne jarumta ba…
Jarumta ita ce ka san lokacin da ya dace ka fita.
Domin wurin fita, shi ne ke ƙayyade nasara ko asara.
Wurin fita yafi muhimmanci sama da wurin shiga.
power of knowledge.
Madallah da @BitkovaHub
A trading, ba strategy kaɗai ke kawo nasara ba.
Patience + Discipline + Risk Management = Consistency
Trader mai haƙuri yana jiran setup mai kyau, mai discipline yana bin tsarin sa, kuma mai kula da risk yana kare capital ɗinsa.
Madallah da @BitkovaHub