Major law firms are increasingly hiring mid-level lawyers with 3 to 6 years of experience as AI takes over the entry-level work that junior associates once handled.
An ruwaito cewa Meta na ɗaukar matakai don taƙaita yawan amfani da AI a gurbin mutane-ma’aikata — yayin da kashe kudin kamfanin kan AI ke tasamma biliyoyin daloli.
Mark Zuckerberg ya yarda a bainar jama’a cewa Meta ta yi “kuskure” wajen sauya tsarin ma’aikatan ta zuwa AI — bayan ta kori kashi 10% na ma’aikatan ta kuma ta canza ayyukan ma’aikata 7,000.
Mark Zuckerberg has acknowledged that Meta mishandled its AI-driven restructuring after cutting 10% of its workforce and moving 7,000 employees to new roles.
The US government, citing national security authorities, has issued an export control directive to suspend all access to Fable 5 and Mythos 5 by any foreign national, whether inside or outside the United States, including foreign national Anthropic employees.
The net effect of this order is that we must abruptly disable Fable 5 and Mythos 5 for all our customers to ensure compliance.
Access to all other Claude models is not affected.
We apologize for this disruption to our customers. We believe this is a misunderstanding and are working to restore access as soon as possible.
Read our full statement: https://t.co/bwn0sximKZ
DA DUMI DUMI: Gwamnatin Amurka ta ba da umurni ga Anthropic da ta rufe duk wani damar shiga samfuran AI mafi karfi biyu — Claude Fable 5 da Mythos 5 — ga kowane mutum a ƙasashen waje a duk duniya, tana mai ambaton damuwa na tsaron ƙasa.
The US government has ordered Anthropic to immediately shut down access to its two most powerful AI models — Fable 5 and Mythos 5 — for all foreign nationals worldwide, citing national security concerns over a reported jailbreak.
Mark Zuckerberg has announced Meta will donate Ray-Ban AI glasses free of charge to all 130,000 blind veterans in America, giving them tools to read documents, identify surroundings and navigate daily life independently.
Ma’aikata 4,400 na SpaceX — na yanzu da na da — za su zama masu miliyoyi saboda wannan IPO.
Dala Tiriliyan 2. Kasafin kudin Najeriya na shekara guda ya kai dalar biliyan 35 kawai — wato SpaceX na da darajar shekaru 57 na kasafin Najeriya a lokaci guda.
Hannun jarin kamfanin ya tashi da kashi 15% a mintina na farko na hada-hada, wanda yaba SpaceX darajar tiriliyan 2 — kuma ya mai da Elon Musk attajiri na farko a tarihin duniya da dukiyarsa ta wuce tiriliyan daya.
An kada tarihi yau — Elon Musk ya buga ƙararrawar buɗe hada-hadar hannayen jari a Nasdaq daga hedikwatar SpaceX a Texas, yayin da kamfaninsa ya fara kasuwanci a kasuwar hannun jari a karon farko.
Elon Musk rang the Nasdaq opening bell from SpaceX’s Texas headquarters today as his rocket company made its historic stock market debut — raising $75 billion in the largest IPO in history and instantly making Musk the world’s first trillionaire.
Ƙasar Britaniya ta sanar da tsarin AI na ’yan sanda mai suna “PoliceAI” da nufin gudanar da ayyukan rubuce-rubuce da binciken ’yan sanda, wanda zai ‘yantar da awanni miliyan 6 na aikin jami’an ’yan sanda a kowace shekara.