Cheers to meπππ thefreshh is now +/-1 π
Alhamdulillah I'm now +1/-1 Allah ka gafarta mana lefukanmu, Allah ka rayamu cikin aminci ka sanyamu cikin masu tsoran da bauta maka da gaskiya, Allah nagode da dukkan ni'marka a gareni.
Allah kasa mu gama lpy mu kuma cika da imani.
Wani ikon Allah, har yanzu banga kafar BBC ta wallafa labarin wata mata da Ζ΄aΖ΄anta hudu da aka kashe a anambara bππ€. Kuma suma masu kiran kansu da manya shugabanni shiru kake ji.
Kaiyy amma dai Allah ya wadaran naka ya lalace.
Dakaji shugaban kasa buhari na bada hakuri akan rashin samin wutar lantarki da man fetur kaima kasan bada kuu ake b, da mutan FCT da LAGAS ake. Oya mutumina move.