Ladanin Masallacin Harami Sheikh Ibrahim bin Adel Hamza Al-Madani ya fara kiran sallah ne a unguwarsu tun yana shekara 15 sannan ya girma ya samu wannan damar kafin rasuwarsa a safiyar Litinin.
An yi janaʼizarsa a Masallacin Harami bayan sallar Laʼasar ranar Litinin.